Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Amurka Na Kara Tura Dakarunta Zuwa Gabas Ta Tsakiya, 27 Oktoba, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shugaban tsare-tsare a kungiyar tarayyar turai ta EU Josep Borrel, shi ma ya fada a ranar Litinin cewa, shugabanin kungiyar ta EU za su goyi bayan duk wani kira da zai ba da damar “a dakatar da fadan saboda al’amari na jin-kai” domin a samu shiga da kayayyakin agaji a yankin na Gaza.

Ana ci gaba da nuna damuwa game da yiwuwar yaduwar fadan da ake yi tsakanin Isra’ila da Hamas a yankin Gabas ta Tsakiya yayin da Amurka take kara tura dakarunta zuwa yankin tare da yi wa ‘yan kasarta gargadi kan barazanar da za su iya fuskanta a yankin.

DUNIYAR AMURKA: Amurka Na Kara Tura Dakarunta Zuwa Gabas Ta Tsakiya - 6'000"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:38 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG