Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Jawabin Biden Da Ziyarar Da Ya Kai Isra'ila, Oktoba 20, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sannan daga cikin manufofin ziyarar da Biden din ya kai Isra’ila a ranar Laraba, har da tunkarar batun samar da maslaha kan yadda za a bude hanyar gudanar da ayyukan jin-kai a yankin zirin Gaza.

A cikin shirin na wannan mako, za ku ji cewa Shugaba Joe Biden ya ce a ranar Juma’a zai aikawa majalisar dokokin kasar bukatar neman karin kudi na biliyoyin daloli don taimakawa Isra’ila da Ukraine.

DUNIYAR AMURKA: Jawabin Biden Da Ziyarar Da Ya Kai Isra'ila - 6'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:18 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG