WASHINGTON D.C. —
Shirin Amsoshin Tambayoyinku na wannan mako zai ci gaba da amsa tambayoyi akan abubuwan da suka shafi Azumin watan Ramadan, kamar Fa’idojin Zakat al Fitr, Sallar Idi da daren lailatul kadar.
Idan dinbin masu tambayar da ma sauran masu sha’awar ji, ga Shugaban Majalisar Malaman Izala Shiyyar Birnin Tarayyar Najeriya Abuja kuma Wakilin Malaman Bauchi, Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri, da amsoshinku.
A yi sauraro lafiya:
Dandalin Mu Tattauna