WASHINGTON, DC —
A shirin A Bari Ya Huce na yau, mun gabatar da kashi na biyu na hira da mawakiya kuma yar wasan barkwanci da aka fi sani da Moffy. Mun kuma karanto wadansu bayanai masu ban dariya dangane da sana'oin al'umma.
Saurari cikakken shirin:
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.