WASHINGTON, DC —
A shirin A Bari Ya Huce na wannan makon, zaku ji labarin wani Bafulatani marowaci da 'ya'yanshi suka nemi hanyar da zasu banbare shi amma hakarsu bata cimma ruwa ba.
Akwai kuma labarin wani talaka da yaje sayen shayi ya yi barin baki da yaso ya jefa shi cikin wani halin tsaka mai wuya.
Kuma kuna iya aiko mana labaranku ko ta shafinmu na sada zumunta ko kuma ta hanyar email
Facebook Forum