Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Bari Ya Huce: Labarin Samari Da Budurwa Ta Sa Wanki, Nuwamba, 30, 2019


Alheri Grace Abdu

A shirin A Bari Ya Huce Na wannan makon, mun kawo maku labarin Wani Ango da amaryasa da suka lula kullum da safe sai su tashi su ga an yi amfani da tukwane da kwanonin da matar take wankewa kafin su kwanta, sai suka yanke shawarar cewa zasu yi kwanan zaune su ga wanda ke bin dare ya yi masu ta'adi.

Mun kuma baku labarin wadansu matasa da wata budurwa ta yaudara ta sa su wanki da guda.

Saurari cikakken shirin kana ku garzaya shafinmu na Facebook domin ku gaya mana labarin ya fi baku dariya.

A Bari Ya Huce- Labarin Samari da budurwa ta sa wanki da guga-23:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:48 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG