WASHINGTON, DC —
A wannan makon shirin A Bari Ya Huce ya bada labarin wani talaka da ya auri 'yar attajiri, bayan dan lokaci ya sami kanshi a cikin tsaka mai wuya inda aka bashi zabi biyu ko dai ya ceci ran amaryarsa ko kuma na surukin.
Saurari shirin ka ji cikakken labarin
-
Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.