WASHINGTON, D. C —
Ci gaba da hira da kungiyoyin Young Ambassadors da na Nigerian Northern Women Initiative don jin dalilan da ke sa wasu mata da matasa shiga shaye-shayen migagun kwayoyi da kuma matakan da kungiyoyin ke dauke na taimakawa.
Facebook Forum