Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Daina Shan Kwaya: Hira Da Shugabar Kungiyar Young Ambassadors Da Dalilan Da Ya Sa Kungiyar Tafi Bada Tallafi Ga Matasa Dake Shaye-Shaye


Shirin A Daina Shan Kwaya

A cikin shirin mu na wannan mako wakiliyar Muryar Amurka Medina Dauda a Abuja, Najeriya ta ci gaba da hira da shugabar kungiyar Young Ambassadors in da za ku ji dalilan da ya sa kungiyar ta fi bada tallafi ga matasa akan yaki da matsalar shaye-shayen miyagun kwayoyi.

A Daina Shan Kwaya: Hira Da Shugabar Kungiyar Young Ambassadors Da Dalilan Da Ya Sa Kungiyar Tafi Bada Tallafi Ga Matasa
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:12 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG