WASHINGTON, D.C —
A cikin shirin mu na wannan mako wakiliyar Muryar Amurka Medina Dauda a Abuja, Najeriya ta ci gaba da hira da shugabar kungiyar Young Ambassadors in da za ku ji dalilan da ya sa kungiyar ta fi bada tallafi ga matasa akan yaki da matsalar shaye-shayen miyagun kwayoyi.
Facebook Forum