Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Daina Shan Kwaya: Hira Ta Musamman Da Chairman Na NDLEA Akan Yadda COVID-19 Ta Canza Yadda Suke Gudanar Da Ayyuka

Shirin A Daina Shan Kwaya

A Daina Shan Kwaya: A cikin shirin mu na wannan mako wanda ya zamana kashi na farko wakilin Muryar Amurka Mahmud Ibrahim Kwari da ke Kano a Najeriya ya yi hira ta musamman da Chairman na NDLEA Muhammad Mustapha Abdullah akan yadda COVID-19 ta canza yadda hukumar ke gudanar da ayyuka.

A Daina Shan Kwaya: Hira Ta Musamman Da Chairman Na NDLEA Akan Yadda COVID-19 Ta Canza Yadda Suke Gudanar Da Ayyuka
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:00 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG