WASHINGTON, D.C —
A Daina Shan Kwaya: A cikin shirin mu na wannan mako har yanzu wakiliyar Muryar Amurka Medina Dauda daga Abuja ta ci gaba da tattaunawa da kungiyoyin Young Ambassadors da na Nigerian Northern Women Initiative don jin matakan da suke dauka na wayar da kan mata da matasa game da shan miyagun kwayoyi.
Facebook Forum