WASHINGTON, D.C —
A cikin wannan shirin na musamman za kuji yadda hukumoni a Nijar ke karfafa yaki da fataucin miyagun kwayoyi. Ku kasance tare da mu kowace ranar Litinin da safe karfe 8 agogon Najeriya, Nijar, Kamaru da Chadi, kuma karfe 7 agogon Ghana don jin sabon shiri.
Facebook Forum