Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Jamhuriyar Nijar An Gabatar Da Bikin Bayar Da Tallafin Kudaden Kungiyar Tarayyar Turai Ga Wasu Kungiyoyin Cikin Gida

A jamhuriyar Nijar an gabatar da bikin bayar da tallafin kudaden kungiyar Tarayyar Turai ga wasu kungiyoyin cikin gida masu aiyukan kyautata rayuwar al’umma.

Gwamnatin kasar ta gargadi shugabannin kungiyoyi da su yi amfani da wannan tallafi ta hanyar da ta dace.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG