VOA60 DUNIYA: A Kasar Malaysia An Fara Babban Aikin Gina Layin Dogo Mai Tsawon Kilomita 688
Malaysia: An fara babban aikin gina layin dogo mai tsawon kilomita 688 a Kuantan wanda zai inganta tafiya tsakanin China da Malaysia.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Fabrairu 25, 2022VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine