Mashahurin Malamin Addinin Islama Dr. Zakir Naik Ya Yi Wa'azi A Abuja.
Birnin tarayyar Najeriya Abuja.
Mashahurin Malamin Addinin Islama Dr. Zakir Naik Ya Yi Wa'azi A Abuja.
Fitaccen Malamin Islama Dr. Zakir Naik, ya gabatar da wata lacca a Abuja kan matsayar Allah a cikin addinai daban daban na duniya.
Wannan ne ziyararsa ta farko a duk fadin nahiyar Afirka, bayan ziyarar da ya kaiwa marigayi Ahmed Didat a Afirka ta kudu.
Ga rahoton da wakilinmu a Abuja Nasiru Adamu El-Hikaya ya hada mana.