Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Najeriya Daruruwan 'Yan Boko Haram Da Ake Tuhuma Sun Koma Kotu Don Su Ji Idan Za A Gurfanar Da Su

VOA60 AFIRKA: A Najeriya Daruruwan 'Yan Boko Haram Da Ake Tuhuma Sun Koma Kotu Don Su Ji Idan Za A Gurfanar Da Su
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

Daruruwan 'yan Boko Haram da ake tuhuma sun koma kotu don su ji idan za a gurfanar da su, a yanke musu hukunci, ko kuma a sake su, yayin da ake ci gaba da sauraren shari’ar a wani sansanin soja a tsakiyar kasar.

XS
SM
MD
LG