Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Afirka: A Najeriya Iyayen Daliban Makarantar Chibok Da Aka Sace Sun Sake Kira Da a Sako Masu ‘Ya’Yansu

VOA60 Afirka: A Najeriya Iyayen Daliban Makarantar Chibok Da Aka Sace Sun Sake Kira Da a Sako Masu ‘Ya’Yansu
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Najeriya Iyayen daliban makarantar chibok da aka sace sun sake kira da a sako masu ‘ya’yansu a ranar da suka cika shekaru hudu da kungiyar boko haram ta sace su.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG