Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: A Syria Akalla Mutane 23 Suka Rasa Rayukansu Bayan Da Wani Bam Ya Tashi A Cikin Wata Mota A Yankin Idlib

VOA60 DUNIYA: A Syria Akalla Mutane 23 Suka Rasa Rayukansu Bayan Da Wani Bam Ya Tashi A Cikin Wata Mota A Yankin Idlib
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Akalla mutane 23 ciki har da fararen hula suka rasa rayukansu bayan da wani bam ya tashi a cikin wata mota a yankin Idlib da ‘yan tawayen Syria ke rike da shi.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG