Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Adadin Masu Cutar Coronavirus A Najeriya Ya Kai 3,145


c

A Najeriya mutane 103 ne suka mutu sakamakon cutar coronavirus, a cewar Cibiyar Kula da Cututtuka masu yaduwa ta Najeriya, NCDC.

Cibiyar ta tabbatar da sabbin kamuwa da cutar 195, Wanda ya ba da jumlar wadanda suka kamu da cutar a Najeriya 3,145.

Sabbin alkaluman sun hada da, Legos - 82, Kano - 30, Zamfara – 19, Sokoto – 18, Borno - 18, Oyo – 8, jihohin Kebbi da Gombe na da biyar-biyar, Ogun – 4, Katsina – 3, sai jihohin Kaduna da Adamawa na da guda daya-daya. Birnin tarayya Abuja na da 9.

A cewar hukumar, a yanzu haka Najeriya na da mutane 3,145 wadanda suka kamu da cutar, yayin da mutane 534 suka samu lafiya, sai mutane 103 da suka mutu.

Facebook Forum

Yaran Da Boko Haram ta Kashe Iyayensu Sun Samu Gata a Sokoto

Yaran Da Boko Haram ta Kashe Iyayensu Sun Samu Gata a Sokoto
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:31 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Rayuwar Birni

Rayuwar Birni – Dan Kasuwar Gwari A Abuja
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:30 0:00
Karin bayani akan Rayuwar Birni
XS
SM
MD
LG