Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ADAWO LAFIYA: Batun Neman Gagaran Kundila Na Hatsuran Jiragen Ruwa Da Ke Sanadiyar Asarar Rayuka Da Dama


Baba Makeri
Baba Makeri

Wa wannan makon shirin A Dawo Lafiya zai duba wani batu ne dake neman gagaran kundila na hatsiran jiragen ruwa dake sanadiya asarar rayuka da dama.

Najeriya dai ta fuskanci yawa yawan hatsiran jiragen ruwa a cikin ‘yan watannin nan.

Hatsarin kwale-kwale
Hatsarin kwale-kwale

Hatsarin na baya bayan nan shine wanda ya faru a jihar Kwara inda sama da mutane 100 suka rasa rayukan su, yayin da ake ci gaba da aiki neman wadanda suka bace a hatsarin.

Saurari shirin a sauti:

A DAWO LAFIYA 06-17-23.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:34 0:00

XS
SM
MD
LG