Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Afirka tamu, Makomarmu: Tuna Shekaru 60 Da Fara Bukin Ranar Afirka


Afirka tamu, Makomarmu: Tuna Shekaru 60 Da Fara Bukin Ranar Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:14 0:00

A ranar Mayu 25, 2023, Afirka za ta yi bikin cika shekaru 60 da kafuwar Kungiyar Hadin Kan Afirka (OAU), wacce daga baya ta zama Tarayyar Afirka (AU). Bikin na shekara-shekara da aka fi sani da ranar Afirka, wani muhimmin lokaci ne da ke nuna hadin kai, da gwagwarmayar neman 'yancin kai a Afirka.

XS
SM
MD
LG