Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ajiye Bayanan Kasuwanci a Llittafi

Wani dan kasuwa mai saida takalma,an kona masa rumfa alokaci da ‘yan Boko Haram suka kona kasuwar a Maiduguri, 26 ga Mayu.
Wani dan kasuwa mai saida takalma,an kona masa rumfa alokaci da ‘yan Boko Haram suka kona kasuwar a Maiduguri, 26 ga Mayu.

Ma’aikatar, kanana da matsakaitan sana’oi na Najeriya, ya dauki matakan koyawa masu kananan sana’oi yanda ake ajiye bayana kasuwanci a littafi.

Ma’aikatar, kanana da matsakaitan sana’oi na Najeriya, ya dauki matakan koyawa masu kananan sana’oi yanda ake ajiye bayana kasuwanci a littafi.

shugaban, hukumar mai kula da sashen Arewa maso yamma Ahmed Muhammad madaki, ne ya bayana haka ga wakiliyar mu Baraka bashir, a hiran da suka yi a Kano.

Ya kuma ce ya zama wajibi da’a banbanta kudi kasuwanci da na harkokin yau da kullum domin gane riba kasuwanci ko kuma akasin haka.

Ya kara da cewa yin hakan zai sa kasuwanci ya bunkasa fiye da yanda ake zato, ya kuma ce kofar ma’aikatar a bude yake a kowane lokaci domin bada shawara da amsa tambayoyin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:56 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG