Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Akalla mutane 14 sun mutu a sakamakon tashin wani bam a Morocco


Investigators work at the site of a blast at a cafe in Marrakesh, April 28, 2011.

Ma’aikatar harkokin cikin gida ta Morocco tace shaidar farko farko da aka samu ya nuna cewa fashewar da ta faru a wani fitaccen klub a birnin Marrakech Alhamis din nan harin bam ne. Jami’ai suka ce akalla mutane 14 ne suka mutu wasu 20 kuma suka jikkata a fashewar ciki har da ‘yan kasashen waje

Ma’aikatar harkokin cikin gida ta Morocco tace shaidar farko farko da aka samu ya nuna cewa fashewar da ta faru a wani fitaccen klub a birnin Marrakech Alhamis din nan harin bam ne.

Jami’ai suka ce akalla mutane 14 ne suka mutu wasu 20 kuma suka jikkata a fashewar ciki har da ‘yan kasashen waje. Wasu jami’an kasar sun ce akwai alamar harin aikin dan kunar bakin wake ne.

XS
SM
MD
LG