Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Wani mutum yana jira a raba a abinci a wani sansanin da aka ajiye 'yan gudun hijira bayan aukuwar guguwar Idai a yankin Dombe, na aksar Mozambique, 4 watan Afrilu, 2019.

Al'umar Mozambique Na Fuskantar Barazanar Matsananciyar Yunwa

Hukumar dai na so ne ta rika tallafawa mutum dubu 560 a kowanne wata, daga nan har zuwa cikin watan Oktoba, musamman ma a yankunan da guguwar ta yi barna.

Wani mutum yana jira a raba a abinci a wani sansanin da aka ajiye 'yan gudun hijira bayan aukuwar guguwar Idai a yankin Dombe, na aksar Mozambique, 4 watan Afrilu, 2019. Photo: AP

Hukumar dai na so ne ta rika tallafawa mutum dubu 560 a kowanne wata, daga nan har zuwa cikin watan Oktoba, musamman ma a yankunan da guguwar ta yi barna.

XS
SM
MD
LG