Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Domin Iyali- Zargin Kananan Yara Da Maita A Plato, Kashi Na Biyu.


Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da shirin, makon da ya gabata muka gabatar maku da daya daga cikin misalan keta hakkin kananan yara da kasashen duniya suka amince zasu dauki matakin karewa, inda a jihar Plateau aka kona wadansu kananan yara bisa zargin maitanci.

Shirin Domin Iyali, ya yi hira da Jeniffer Yerima shugabar kungiyar 'yan jaridu mata reshen jihar Plato , da kuma ta kuma Kachallom Tashio lauya dake bin diddigin wannan batu wadanda suka bayyana yadda suka fara samun labarin da kuma matakan da suke dauka na shawo kan irin wannan matsalar.

Saurari cikakken shirin domin karin bayani.

An zargi yara da maita a Plato PT2-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:26 0:00


Facebook Forum

XS
SM
MD
LG