Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ALHERI GRACE ABDU: Domin Iyali,Tattaunawar Mata Kan Siyasar Najeriya, Kashi Na Uku, Maris 21, 2019


Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye damu muna kawo maku taron musayar miyau da Sashen Hausa ya shirya da ya hada kan mata daga fannonin rayuwa dabam dabam da nufin nazarin yadda za a iya samu mata su bada gudummuwa a tsare tsaren da zasu shafi rayuwarsu da ci gaban kasa bayan kamala zabuka a Najeriya. Ga ci bagan wannan bita.

Tattaunawa kan siyasar mata-PT3-10:"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:09 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG