Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Yadda Abincin Afirka Da Cin Abinci Da Hannu Ke Burge Turawa, Afrilu 09, 2024


Ramatu Garba
Ramatu Garba

BONN, GERMANY: A shirin na wannan makon, cin abinci da hannu na daya daga cikin abubuwan da ke burge Turawa dake rububin cin abincin ‘yan Afrika a kasashen Turai, inda wasunsu suka kuduri anniyar ganin nau‘in abincin kasashen Afirka ya karade duniya nan ba da jimawa ba.

Saurari cikakken shirin da Ramatu Garba ta gabatar:

ALLAH DAYA GARI BANBAN: Yadda Abincin Afirka Da Cin Abinci Da Hannu Ke Burge Turawa, Afrilu 09, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:21 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG