Wannan ne kashi na biyu kuma na karshe na amsoshin da Dakta Salisu Bala na Cibiyar Arewa House da ke garin Kaduna ya bayar game da tambayoyin dinbin masu sauraronmu da ke sha'awar jin tarihin Mai Martaba Sarkin Zazzau mai rasuwa, Alhaji (Dr) Shehu Idris. Sannan ya kuma amsa kashi na uku kuma na karshe na maimaicin tambayoyi kan tarihin kasar Burkina Faso.
Facebook Forum