Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Amurka Na Bin Diddigin Wasu Na’urori Da Suke Shawagi A Sararin Samaniya, Wato UFO

Amurka Na Bin Diddigin Wasu Na’urori Da Suke Shawagi A Sararin Samaniya, Wato UFO
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:04 0:00

A Amurka kallo ya koma sama, inda wasu bidiyoyi da jiragen yakin ruwan Amurka suka nada yayin da suke bin diddigin wasu na’urori da ba a san ko wadanne irin abubuwa ne ba, da suke shawagi a sararin samaniya, wato UFO.

XS
SM
MD
LG