Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Amb. Eric P. Whitaker Da Bazoum Mohamed

Amurka Ta Tallafawa Sojojin Jamhuriyar Nijar Da Miliyoyin Daloli

Amurka na kan gaba wajan taimakawa sojojin jamhuriyar Nijar, inda ko a shekarar 2016 ta tallafa mu su da jiragen yaki guda biyu tare da horar da su, yanzu haka ta gina mu su wata cibiyar samar da bayanai domin ci gaba da yaki da ta'addanci.

Amb. Eric P. Whitaker Da Bazoum Mohamed Photo: U.S. State Department (U.S. State Department)

XS
SM
MD
LG