Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Bukaci 'Yan Mazan Jiya su Taimaka da Kwarewarsu


Sojojin Najeriya.
Sojojin Najeriya.

An shawarci ‘yan mazan jiya ta su taimaka da kwarewarsu domin inganta harkokin tsaro a duk inda suke.

An shawarci ‘yan mazan jiya ta su taimaka da kwarewarsu domin inganta harkokin tsaro a duk inda suke.

Gwamna jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo, ne ya sheda hakan a wurin bukin tunawa da ranar ‘yan mazan jiya da aka gudanar jiya a Gombe.

Shugaban ‘yan mazan jiya na jihar Gombe, Ibrahim Madaki, yayi tsokaci ne dagane da tsarin aikin soja na lokacin su da kuma na yanzu.

Yace “bamu barin gida batare da isassun kayan aiki ba kuma manyan sun a duk abunda yakamata ganin cewa basu rasa komai ba, ya kara da cewa har daji ake bin su da kayan aiki ya dora laifin rashin isassun kayan aiki dake addabar sojojin Najeriya, akan manya.”

An Bukaci 'Yan Mazan Jiya su Taimaka da Kwarewarsu - 3'43"
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:43 0:00

XS
SM
MD
LG