Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Dasawa Wani Tsohon Soja Matashi Sabuwar Al'aura


Likitocin da suka fara dasa al'aura a nan Amurka

Sakamakon bam da ya tashi a Afghanistan ya sa wani tsohon soja matashi rasa mazakutansa wanda yanzu Jami'ar John Hpkins dake Baltimore a nan Amurka ta samu nasarar dasa masa wata sabuwa

Wani matashin tsohon soja da ya rasa mazakutansa sakamakon wata pashewa a Afghanistan, ya samu aikin tiyatar mafi inganci a duniya na dasa masa sabon al'aura.


Likitoci a asibitin jami’ar John Hopkins a Baltimore dake jihar Maryland a nan Amurka, sun ce sun kirkiri bakin dayan mazakutarsa, suka dasa masa wani zakari da duk bangarori dake tattare da mazakuta, na wani mutumin da ya taimaka da nasa bayan ya mutu, a cikin tiyata na tsawon awa 14.


Likitoci sun fada a jiya Litinin cewa yana samun lafiya kuma ana sa ran zai bar asibiti cikin wannan mako.


Mara lafiya da aka nemi a sakaya sunansa, ana sa ran zai warke ya fara fitsari kana daga bisani ya iya yin jima’i.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG