Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kama Wasu Masu Satar Mutane Kan Hanyoyin Abuja, Kaduna, Kano

'Yan sanda sun kama wasu masu satar mutane akan hanyoyin Abuja zuwa Kaduna da Kaduna zuwa Kano tare da masu sayar masu da makamai da harsashai

'Yan sandan Najeriya sun kama wasu bata gari masu satar mutane suna garkuwa dasu domin samun kudin fansa.
Cikin wadanda suka shiga hannu akwai wani dan shekara 79 dake sayar wa bata garin makamai da wani matashi mai sayar da harsashai

Domin Kari

XS
SM
MD
LG