Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kama Wasu Matasa 230 Maza Da Mata a Iran


Jami’ai a Iran sun kama matasa maza da mata 230 a wasu wuraren da aka yi bikin bushasha inda ake zargin an sha giya, a babban birnin Tehran, a cewar wani kamfanin dillancin labarai mai nasaba da gwamnati ISNA.

Kafar labaran ISNA ta ce an kama matasan masu zuwa shagulgulan ne bisa tuhumar shan giya da kuma gaurayewa maza da mata.

Shan giya da shagali a garwaye maza da mata haramun ne a Iran.

Rahotan yace an kama wasu mawaka biyu da suke nishadantarda taron a Arewacin birnin Tehran, kuma an kama giya da kwayoyi.

Facebook Forum

Bidiyo

Yadda Wani Mutum Ya Mari Shugaban Faransa Emmanuel Macron
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:37 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Marigayi TB Joshua
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:27 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Gidajen Rediyon Najeriya Sun Gana Da Jami'an Diplomasiyya Kan Rikicin Twitter
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:51 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG