Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An KammalaTaron Sojojin Afirka da Na Amurka, AFRICON A Abuja

Jiya aka kammala taron sojojin Afirka da na Amurka, AFRICOM, a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya

Taron da ya tattaro hafsan hafsoshin sojojin kasashen Afirka da sojojin Amurka dake nahiyar Afirka, wato AFRICOM, an yishi ne da zummar lalubo bakin zaren yakar ta'addanci a nahiyar tare da dakile yaduwar kananan makamai

Domin Kari

XS
SM
MD
LG