Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kawata Garuruwa Da Birane Domin Sallar Krismeti


BUKIN SALLAR KRISMETI

Yayin da ake shirin gudanar da bukukuwan Krismeti da shiga sabuwar shekara wasu garuruwa da birane a arewa maso gabashin Najeriya da aka sha fama da rikice rikicen Boko Haram a baya sun sha kwalliya domin wadannan gagaruman bukukuwa na shekara.

Kama daga shataletale, watau round about zuwa bankuna makarantu da kuma wasu wuraren hada hadar jama'a tuni suka sha kwalliya don bukukuwan kirsimeti da kuma na sabon shekara.

To ko yaya kasuwar kirsimeti take a bana, wasu 'yan kasuwa sun mana karin haske.

Wata mai sana'ar kitso a kasuwar Jimeta, tace a bana kasuwa ta yi dadi Allah san barka.

A nata bangaren rundunan 'yan sandan jihar Adamawa tace sama da jami'an tsaro dubu biyar aka tanadar domin bukukuwan na kirsimeti da kuma na sabuwar shekara.

DSP Suleiman Yahya Nguroje kakakin rundunar 'yan sandan jihar ya yi karin haske game da matakan da aka dauka.

Ga karin bayani daga Ibrahim Abdulaziz:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00

Facebook Forum

An Ga Watan Azumi A Najeriya - Sultan

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammada Sa'ad Abubakar Ya Ba Da Sanrwar Ganin Watan Ramadan
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:21 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Yadda Aka Kashe Sojojin Najeriya 11 A Jihar Benue Da Ke Arewacin Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Wani Sirri Da Tsohon Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou Ya Fadawa ‘Sarki Sanusi II’
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:23 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

An Kai Wa Ofisoshin Kungiyar Ba Da Agaji Hari A Arewa Maso Gabashin Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:02 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG