Accessibility links

An Kulla Yarjejeniya Tsakanin Jami’ar Maiduguri Da Ta Kasar Sudan.

  • Ladan Ayawa

Jami'ar Maiduguri

Domin habbaka ilmi tsakanin su,Jami'ar Maiduri a Nigeria da jamia'ar kasar Sudan Wacce take Birnin Khartoun na kasar Sudan sun kulla yarjejeniya.Wadannan jami'oin dai zasu rika musayar dalibai.Da sauran bayanai dake da nasaba da bincike.

Makasudin yarjejeniyar dai shine domin inganta harakokin ilmi tsakanin jami’oin biyu, wadanda daga yanzu zasu rika musanyar dalibai da aiyukkan bincike.

Wani attajiri dan asalin jihar ne Alhaji Mohammed Indimi ya taimaka wajen kulla wannan zumunci a tsakanin manyan jami’oin guda biyu na Nigeria da Sudan.

Ga Haruna Dauda Biu da karin bayan

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG