Accessibility links

An Samu Anfani Da Yawa a Ziyarar Shugaba Buhari A China.

  • Ladan Ayawa

CHINA NIGERIA DIPLOMACY

Kasar China na cikin manyan kasashen duniya da suka taimakawa Najeritya dominbunkasa tattalin arzikin ta.

Mai Magana da yawun Shugaba Muhammadyu Buhari a harkar yada labarai Garba Shehu ne ya shaidawa Sahabo Imam Aliyu haka.

A cikin hirar da sukayi ta wayan tarho Sahabun ya tambaye shi mutane na ganin wannan ziyarar kamar an bada jinginar Najeriya ce a kasar ta China abinda Garba Shehu ya karyata.

Da kuma Sahabu ya tabo masa maganar shigo da jabun kayan China a Najaeriya sai Garba Shehu yace wannan abu ne dake damun Shugaba Buhari dama duk wani mai kishin kasa.

Ga dai Sahabu da tattaunawar tasu 5'38

XS
SM
MD
LG