Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Samu Bullar Wani Nau'in Kwayar Cutar Polio A Wasu Jihohin Najeriya


Lokacin da ake yi wa wani yari rigakafin cutar polio a Maiduguri Najeriya Aug. 29, 2016.

Bauchi na daya daga cikin jihohin da nau'in cutar mai suna Polio Virus Type 2 ya bulla a yankunan kananan hukumomi 12 a jihar. 

Hukumomi a Najeriya na sun bayyana cewa an samu rahoton bullar kwayar wata nau’in cuta dangin Polio a Jihohin Najeriya 19.

Bauchi na daya daga cikin jihohin da nau'in cutar mai suna Polio Virus Type 2 ya bulla a yankunan kananan hukumomi 12 a jihar.

Kananan hukumomin da aka gano kwayar cutar Polio mai au’in Cmpv2 su ne Toro, Warji, Darazo, Misau, Dambam, Zaki, Jama’are, Alkaleri, Ganjuwa, Bauchi, Katagum, da kuma Shira.

Yayin tattaunawa da Shugaban Hukumar kula da lafiya a matakin farko na jihar Bauchi Dr. Rilwan Mohammed ta wayar taraho, ya ce an dukufa ka’in dana na’in wajen wayar da kan jama’a tare da hukumar kula da lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya WHO, yayin da aka kaddamar da Allurar rigakafi akan iyakokin Makwabtan jihohi.

Dr. Rilwan Muhammed ya ce ba Polio ba ce aka samu an samu alamarta ne tana nan bata tafi ba, kwayar cuta ce mai yawo, an samu guda 38 a Jahar Bauchi.

Saurari cikekken bayana cikin sauti:

An Samu Bullar Kwayar Cutar Polio A Wasu Jihohin Najeriya 19 - 3’04”
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:04 0:00


Dubi ra’ayoyi

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG