Accessibility links

An Tabbatar da Mutuwar Mutum 9 a Harin Gombe

  • Halima Djimrao

Wani harin da aka kai Gombe.

Maza hudu da Mata biyar ne suka mutu a cikin harin, a cewar wani jami'in da yayi bayani.

Kwana daya bayan harin da aka kai tashar motar garin Gombe da boma-bomai an tabbatar da mutuwar mutane tara da suka hada da mata biyar, maza biyar, wadanda a cikin su akwai 'yar yarinya karama da kuma wani dan karamin yaro kamar yadda za ku ji cikakken bayani a cikin rahoton da wakilin Sashen Hausa Abdulwahab Mohammed ya aiko:

XS
SM
MD
LG