Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

RAHOTO NA MUSAMMAN: Tunawa da Daliban Chibok - Yaushe kungiyar Boko Haram ta Dauki Alhakin Sace Daliban Chibok?

Hanatu Dauda, uwar daya daga cikin yara mata fiye da 200 da aka sace a garin Chibok ke nan a taron manema labarai akan yaran da aka yi a Legas 5 ga watan Yuni, 2014.
Hanatu Dauda, uwar daya daga cikin yara mata fiye da 200 da aka sace a garin Chibok ke nan a taron manema labarai akan yaran da aka yi a Legas 5 ga watan Yuni, 2014.

Tunawa da Daliban Chibok, babi na 3.

Yaushe kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin sace daliban Chibok?

Me matar shugaba Jonathan tace game da sace wadannana yara?

Me yasa Shugaba Jonathan bai je Chibok ba?

Ku saurari wannan rahoto na musamman daga Sashen Hausa na Muryar Amurka.

Tunawa da Daliban Chibok: Saurari Kashi na Biyu - 5''01"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:01 0:00
Shiga Kai Tsaye

Agogon Chibok

Yawan lokacinda ya wuce tun daga ranar da aka sace ‘yan matan Chibok.

XS
SM
MD
LG