Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yaye Tsoffin Mayakan Boko Haram Bayan Koyar Da Su Sana'o'i a Nijar

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun yaye rukunin farko na matasan da suka shafe shekaru Uku suna koyon sana’oi a wani sansani na musamman da gwamnatin kasar ta kafa a yankin Diffa, bayan da suka tuba daga kungiyar Boko Haram da nufin rungumar wata sabuwar rayuwa a cikin al’uma.

Photo: Souley Moumini Barma (VOA)

XS
SM
MD
LG