Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yi Kira Ga Shugaba Joseph Kabila Ya Gudanar Da Zabe Na Gaskiya

Babban limamin darikar katolika a Demokaradiyyar Jamhuriyar Congo, ya yi kira da babbar murya da a gudanar da zaben 2018 cikin kwanciyar hankali ba tare da tashin hankali ba.

Shugaba Joseph Kabila Photo: AFP

XS
SM
MD
LG