Accessibility links

An yi zaben Majalisar Dokoki a kasar Lesotho


Dambarwar siyasar Afirka kan addabi Mata da yara

A yau Asabar ce masu kada kuri’a a kasar Lesotho

A yau Asabar ce masu kada kuri’a a kasar Lesotho dake kudancin Afirka, ke zaben wakilansu na majalisar dokoki, da sabon friminista.

Jam’iyyun siyasa uku ne keda ‘yan takara a zaben, cikinsu harda jam’iyyar da friministan yanzu Pakalitha Mosisli ke takara karkashinta ta “The New Democratic Congress.” Dan takarar dake binsa kut-da kut shine Mothejoa Metsing. Dan takara na uku shine Tom Thabane na Jam’iyyar “All Basotho Convention.”

XS
SM
MD
LG