A jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, yayin da ake ci gaba da samun mayakan Boko Haram da ke mika wuya, hukumomi a jihar, tushen kungiyar ta Boko Haram, sun yi wani taro da masu ruwa da tsaki a jihar da nufin tattauna makomarsu. Ga rahoton Hussaina Mohammed daga Maiduguri.
An Yi Zaman Tattauna Makomar 'Yan Boko Haram Da Ke Mika Wuya a Jihar Borno
Labarai masu alaka
Za ku iya son wannan ma
-
Maris 25, 2023
Hanyoyin Magance Kurjin Ido Da Ake Kira Stye
-
Maris 25, 2023
Kalubalen Samar Da Kiwon Lafiya a Nahiyar Afirka