Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Zabi Sabon Shugaban Hafsan Tsaro na Kungiyar Sojojin Yammacin Afirka


Taron hafsoshin tsaro na kungiyar Sojojin yammacin Afirka,ya zabi sabon shugaba, wanda aka zaba shine, Admiral, Mathew Kwashi, na kasar Ghana.

Taron hafsoshin tsaro na kungiyar Sojojin yammacin Afirka,ya zabi sabon shugaba, wanda aka zaba shine, Admiral Mathew Kwashi, na kasar Ghana.

Taron da aka yiwa take da karfafa hadin gwiwan Sojoji,domin tabbatar da zaman lafiya, da daidaito da kuma ci gaba, ya yabawa tsohon shugaban janar Samaila Bakayoko, na kasar Cote d’Ivoire.

Wakilan taron sun jinjinawa, tsohon shugaban masamman wajen rawar da ya taka na sasanta rikicin kasar Mali.

Taron yayi tsokaci kan cutar Ebola, da bada tabbaci taimakawa ta duk inda ya dace domin ganin cewa an shawo kan cutar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:25 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG