Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Fuskantar Zafi Mai Tsanani a Gabashin Amurka


Gabashin Amurka na fama da matsanancin zafi da kuma wutar daji.

Jiya asabar jihar San Francisco ta fuskanci zafi mafi tsanani a bana inda aka yi zafin da ya kai maki talatin da uku a ma’aunin Celsius. Bayan zafin maki arba’in da hudu da suka fuskanta ranar Jumma’a.

Haka kuma biranen San Hose da Santa Cruz da kuma Santa Rosa na jihar California suma sun fuskanci matsanancin zabi jiya asabar.

Kakakin kamfanin sufuri ta yankin Bay Alicia Trost tace an umarci matuka jirgi su rage gudu a layukan dake rana sabili da gudun kada zafin rana yasa layukan susa karafan su goce su haifar da hatsari.

Magajin garin Los Angeles, Eric Garcetti yce, wutar dajin da aka fuskanta a arewacin birnin, ita ce mafi girma a tarihin birnin.

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG