Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Anga Watan Shawwal Gobe Take Sallah


 Sarkin Musulmi Muhammadu Sa'ad Abubakar
Sarkin Musulmi Muhammadu Sa'ad Abubakar

Barka Da Sallah Al'umar Musulmi

Mun samu sanarwa daga mai martaba Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar na uku cewa anga wata a birnin Sokoto, wanda hakan ya sa gobe zai kasance 1, ga watan Shawwal kuma ranar Eid Fitr idan Allah ya kaimu.

Allah ya sa Ibadun mu da muka gudanar a cikin watan Ramadan su kasance karbabbu kuma Allah ya sadamu da Alkairin dake cikin watan Shawwal Aamin.

Allah yasa ayi bukukuwan Sallar Eid Fitr lafiya Barka da Sallah.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG