Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babu Tabbacin Ranar Da Buhari Zai Koma Gida


Shugaba Buhari a lokacin da ya ziyarci Amurka

Kawo yanzu dai babu tabbacin ranar da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai koma gida daga ganin likita a Ingila.

Fadar gwamnatin Najeriya ta fitar da rahotanni masu karo da juna kan batun ranar da shugaban zai koma gida, inda mallam Garba Shehu ke cewa ranar Asabar zai dawo, yayin da Femi Adesina ke cewa babu tabbas ko zai dawo ranar Asabar din.

Dangane da wannan al’amari yanzu haka dai ‘yan Najeriya sun fara cece-kuce.

Mallam Shu’aibu Mungadi, mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, ya ce bai san kasar da aka taba samun shugaba mai shekaru 75 da kuma cikakkiyar lafiya ba, saboda haka ba laifi bane a fadawa ‘yan Najeriya cewa bashi da lafiya kuma zai je ganin likita.

Shi kuma Mallam Zubairu Abdurra’uf Idris, na ganin babu dalilin da zai sa a samu irin wannan cece-kuce dangane da irin wannan ziyara.

Domin cikakken rahoton Umar Faruk Musa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:47 0:00

Facebook Forum

Shugaba Joe Biden ya zama Shugaban Amurka na 46

Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris

BIDIYO: Fashin baki kan rantsarda da shugaba Joseph Biden da Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:51 0:00

An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris

BIDIYO: An rantsar da sabon shugaban Amurka Joe Biden da mataimakiyarsa Kamala Harris
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:35 0:00

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46

Bikin Rantsar da Joseph R. Biden a Matsayin Shugaban Amurka na 46
please wait

No media source currently available

0:00 1:45:22 0:00
XS
SM
MD
LG